價格:免費
更新日期:2018-11-24
檔案大小:4.5M
目前版本:7.1
版本需求:Android 4.1 以上版本
官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com
Magagin bacci matsala ce data zama ruwan dare a wannan rayuwa, wanda da yawa daga cikin mutane suna bacci zakaji suna magagi wajen tashi..
Kadan daga cikin Abubuwan da zaku amfana da wannan Manhaja
* Ma'anar magagin bacci
* Me yake kawo magagin bacci
* Yadda za'a Magance matsaalr magagi da surutan bacci
* Maganin bacci
* Abubuwan da suke Hana bacci
* Bacci
* Abubuwan da suke kawo magagin bacci